Source : Ki Gyara Aya Ki Wanke Ki Cire Kwallon Dabino Ki Gyara Kwakwa Da Citta Kiyanka Qanana Sai Ki Hade Ki Markade Idan Da Na Urar Niqa Blender Zaki Anfan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : November 1, 2026
Step:
Ki gyara Aya ki wanke, ki cire kwallon dabino, ki gyara kwakwa da citta kiyanka qanana sai ki hade ki markade. Idan da na"urar niqa (blender) Zaki anfani to sai kin jiqa ayar sannan ki hade ki markade.
Idan kin markade sai kisa ruwa ki tace ki zuba madara, sukari da flavor (ko na kwakwa ko na Madara) kisa qanqara ki Sha.