Katti kebab

Source : Zaa Sami Tsokar Nama Bamai Kitse Ba Sai A Yanka Kanana Sai A Wanke A Zuba Cikin Tukunya Sannan A Dora A Wuta A Zuba Yankakken Albasa Garin Tafarnuwa Mag...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2025

Step:

  1. Zaa sami tsokar nama bamai kitse ba sai a yanka kanana sai a wanke a zuba cikin tukunya sannan a dora a wuta a zuba yankakken albasa garin tafarnuwa maggi lawashin albasa a cakuda sannan a rufe a barshi ya dahu har sai ruwan ya kone sannan a sauke

  2. A zuba fulawa a roba a zuba ruwan kadan a kwaba da tauri a murza sosai har sai ya hade jikinsa sai a gutsira sannan a fadada shi round kuma falai falai idan a gama sai a zuba wannan hadin naman a tsakiya sannan a akama gefe da gefe a manneshi sai a zuba mai kadan a kasco idan yayi zafi sai a jera wannan hadin a kai a gasa kuma wutar ta kasance ba mai yawa ba yan ya gasu yadda akeso

    Katti kebabmatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. For the dough
  2. 1 cup Flour
  3. Ruwa
  4. For the fillings akwai
  5. Tsokar nama
  6. 1 Albasa
  7. 3 Attaruhu
  8. Tafarnuwa kadan
  9. Lawashin albasa
  10. 4 pcs Karas
  11. Maggi

Related Recipes

Watermelon and apple smoothie

Watermelon and apple smoothie

Katti kebab

Katti kebab

Fried potato

Fried potato

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie

Faten tsakin masara ll

Faten tsakin masara ll

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Stew

Stew

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup