Zaa wanke attaruhu da albasa a jajjagasu sai a zuba jajjagen a cikin tukunya tare da mai maggi curry gishiri tafarnuwa garin citta a dora a wuta abarshi ya tafasa sai a zuba dafaffiyar gandar cikin tukunyar sannan a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke