Ferfeson anta

Source : Da Farko Zaki Fara Wanke Antar Ki Ki Yanka Ta Da Dan Tsawo Sai Ki Daura A Pan Amma Kar Kisa Ruwa Sbd Ruwan Jikinshi Kadi Ya Is Asai Kisa Albasa Citta T...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 14, 2026

Step:

  1. Da farko zaki fara wanke antar ki ki yanka ta da Dan tsawo, Sai ki daura a pan amma kar kisa ruwa sbd ruwan jikinshi kadi ya is a

  2. Sai kisa albasa,citta,tafarnuwa da Dandano, Idan yafara dahuwa Sai kisa tattasan ki kirufe Su dahu tare Idan ya dahu ki kashe wutar ki kisa karas Asama ki rufe turirin zai dafa shi shknn Sai ci


Ingredients

  1. Anta
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Dandano
  5. Karas
  6. Kayan kanshi

Related Recipes

Milk candy

Milk candy

Pasta me daddawa

Pasta me daddawa

Coted donut

Coted donut

Beef tacos rice

Beef tacos rice

Eggless pancake

Eggless pancake

Kosai acikin buredi

Kosai acikin buredi

Soyayyar agada

Soyayyar agada

Dumamen tuwon shinkafa da kuka

Dumamen tuwon shinkafa da kuka