Cassava bajiyas

Source : Zaa Bare Rogo A Wanke Shi Sai A Saka A Tukunya A Zuba Ruwa A Dora A Wuta A Dafa Har Sai Yayi Laushi Sannan A Sauke A Cire Daga Cikin Ruwan Tukunyar A Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 11, 2026

Step:

  1. Zaa bare rogo a wanke shi sai a saka a tukunya a zuba ruwa a dora a wuta a dafa har sai yayi laushi sannan a sauke a cire daga cikin ruwan tukunyar a dagargaza shi a cire jijiyar tsakiya sai a marmasa amma kar yayi laushi sosai

  2. Zaa zuba ruwan lemon tsami cokali 1 da gishiri kadan a cakuda sannan a saka marmasasshen coriander

  3. A zuba cokali 4 na corn flour a cakuda sai a mulmula yadda akeso sannan a sakashi a fridge dan ya hade jikinsa sannan a soya a mai har sai ya soyu sai a kwashe daga mai din a tsane.

    Cassava bajiyas recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 1 Cassava guda
  2. 1 tsp Lemon juice
  3. Salt kadan
  4. 2 Maggi
  5. 4 Corn flour tspn
  6. Chilli powder
  7. Coriander

Related Recipes

Sunside rice

Sunside rice

Weter Mellon juice

Weter Mellon juice

Spicy fried plantain

Spicy fried plantain

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Dublan

Dublan

Soya beans stir fry

Soya beans stir fry

Dambun awara

Dambun awara

Cabbage soup with fish

Cabbage soup with fish