Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Mai Gishiri Da Taliya Saiki Bari Ta Dahu Zuwa Minti Biyar Ki Wanke Ki Tsane Ruwan Saiki Maidata Ta Turara Kadan A Low Heat Ki Wan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : October 11, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa kisa mai, gishiri da taliya saiki bari ta dahu zuwa minti biyar. Ki wanke ki tsane ruwan, saiki maidata ta turara kadan a low heat.
Ki wanke kazarki ki zuba a tukunya kisa maggi, gishiri, kayan kamshi da albasa ki tafasa ta. Saiki zuba blended kayan miya da mai ki barshi su nuna.