Shinkafa dafa duka mai daddawa

Source : Kiyi Blending Kayan Miya Saiki Zuba Manja Da Mai Dan Daidai Kisa Albasa Da Kayan Miya Su Soyu Sama Sama Ki Zuba Ma Kifinki Ruwa Ki Wanke Saiki Bare Ki C...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2025

Step:

  1. Kiyi blending kayan miya saiki zuba manja da mai dan Daidai kisa albasa da kayan miya su soyu sama sama.

  2. Ki zuba ma kifinki ruwa ki wanke saiki bare ki cire kayanshi ki zuba cikin kayan miya, daddawa da maggi da salt saiki zuba ruwa ki bari ya tafaso saiki wanke rice ki zuba, ki rufe ta kusan nuna.

  3. Saiki zuba albasa da alayyahu ki bari ya karasa nuna.

    Shinkafa dafa duka mai daddawamatakin girki3 hoto Shinkafa dafa duka mai daddawamatakin girki3 hoto Shinkafa dafa duka mai daddawamatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Manja
  3. Mai
  4. Ataruhu
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Kifi banda
  8. Maggi
  9. Salt
  10. Daddawa
  11. Alayyahu
  12. Dafaffen kwai

Related Recipes

Churros

Churros

Cheesy Shahi Roll

Cheesy Shahi Roll

Moi moi

Moi moi

Baked garlic parmesan potato wedges

Baked garlic parmesan potato wedges

Italian spaghetti pasta salad

Italian spaghetti pasta salad

Cabbage salad

Cabbage salad

Cheesy white sauce gratin with chicken and kabocha

Cheesy white sauce gratin with chicken and kabocha

Veggies Spring rolls

Veggies Spring rolls