Source : Ki Wanke Nama Kisa Maggi Da Spice Da Ruwa Ki Dafasai Kisa Scotch Bonnet Da Oil Sai Ki Soya Kisa Ruwa Maggi Da Curry Kisa Peas Ki Rufe Idan Ya Tausa Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : October 9, 2026
Step:
Ki wanke nama kisa maggi da spice da ruwa ki dafa
Sai kisa scotch bonnet da oil sai ki soya kisa ruwa maggi da curry kisa peas ki rufe idan ya tausa sai kisa macaroni da carrot da green beans,green pepper da onion sai ki juya ki rufe yayi