Source : Zaki Soya Carrot Da Green Pepper Da Albasa Da Attarugu Sama Sama Sai Kisa Kaza Ki Cire Kashin Kisa Ki Juya Sai Ki Sa Potatoes Din Sai Kisa Maggi Da Curr...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : October 3, 2025
Step:
Zaki soya carrot da green pepper da albasa da attarugu sama sama sai kisa kaza ki cire kashin kisa ki juya sai ki sa potatoes din sai kisa maggi da curry da thyme ki bari yayi for about 3mins