Source : Ki Fere Gurjinki Saiki Wanke Ki Yanka Yanda Kikeso Ki Yanka Albasa Da Tumatir Ki Zuba Akaiki Zuba Yajin Kuli Yajin Barkono Da Maggi Ki Juya Saiki Zub...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : October 2, 2025
Step:
Ki fere gurjinki saiki wanke ki yanka yanda kikeso.
Ki yanka albasa da tumatir ki zuba akai
Ki zuba yajin kuli, yajin barkono da maggi ki juya saiki zuba mai kadan ki sake juyawa.