Source : Ki Tafasa Nama Da Kifi Tareda Kayan Dandano Da Qamshi Idan Ya Dahu A Sauke A Aza Tukunya Asa Mai Da Albasa Asa Kayan Miya Idan Sun Soyu A Tsaida Ruwan ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : September 24, 2026
Step:
Ki tafasa nama da kifi tareda kayan dandano da qamshi, idan ya dahu a sauke a aza tukunya asa Mai da albasa asa kayan Miya idan sun soyu a tsaida ruwan faten asa kayan dandano da qamshi (nayi amfani da maggi signature).
Na raba suren gida 2, da ruwan faten ya tafasa sai nasa kashin farko daya dauko tafasa na wanke tsakin masara na zuba na motsa ya should ga ciki. Bayan fate na ya dahu sai na rage wuta na zuba sauran surean na ruhe for 3-5 mintuna sai na sauke. Aci lhy