Zobo Mai dadi

Source : Ki Dafa Zobo Da Kanumfari Da Bayan Abarba Da Bayan Citta Da Kanwa Idan Zobo Ya Tafasa Sai Ki Tace Ki Aje Ya Huce Idan Ya Sha Iska Sai Ki Zuba Niqaqen ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 23, 2026

Step:

  1. Ki dafa zobo da kanumfari da bayan abarba da bayan citta da kanwa.

  2. Idan zobo ya tafasa sai ki tace ki aje ya huce, idan ya Sha iska sai ki zuba niqaqen (kankana, abarba, citta da ruwan lemu) ki juya sai kisa ruwan bayan abarba ki zuba dafaffen sugar keep saying qanqara da yanka cucumber. A Sha lhy

  3. Ki niqa kankana da abarba, sai ki niqa citta duk ki tace ki aje a gefe. Bayan abarba shina ya yanka ki niqe sai ki tafasa ki tace(natural flavor).


Ingredients

  1. Ganyen zobo
  2. Citta danya
  3. Abarba,
  4. kankana,
  5. ruwan lemun zaqi
  6. Ruwan kanwa
  7. Kanumfari da kanwa
  8. Dafaffiyar sugar
  9. Dafaffen bayan abarba
  10. Cucumber

Related Recipes

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Tangerine juice

Tangerine juice

Beetroot mango juice

Beetroot mango juice

Kwai da kwai

Kwai da kwai

Orange mojito mocktail

Orange mojito mocktail

Tuwon Alkama with ugu soup

Tuwon Alkama with ugu soup

Miyar kubewa

Miyar kubewa

Egg muffins

Egg muffins