Dafadukar penne pasta

Source : Da Farko Ki Dora Tukunya A Kan Wuta Sai Ki Zuba Mai Ki Dan Zuba Albasa Idan Ya Dan Silala Sai Ki Zuba Ginger Garlic Paste Ki Dan Soya Shi Sai Ki Zuba Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 22, 2025

Step:

  1. Da farko ki dora tukunya a kan wuta sai ki zuba mai ki dan zuba albasa idan ya dan silala sai ki zuba ginger garlic paste ki dan soya shi.sai ki zuba kayan miya ki soya shi ya soyu.sannan ki zuba kayan kanshinki da dandano ki tsaida ruwa ki barshi ya tafaso.

  2. Idan ya tafaso sai ki zuba penne pasta ki juya sai ki rufe,idan ya kusa nuna sai ki zuba sauran albasan ki duba idan da bukatan karin dandano ko gishiri ko ruwa sai ki kara ki barshi ya karasa.idan ya dahu sai ki zuba a plate ki dan matsa lemun tsami.Aci lafiya.


Ingredients

  1. 1 Penne pasta leda
  2. Jajjagen kayan miya(albasa,tarugu,tattasai,tumatir)
  3. Ginger garlic paste
  4. Albasa yankakiyya
  5. Dandano
  6. Spices
  7. Gishiri
  8. Mai
  9. Lemun tsami(in kina so)
  10. Ruwa

Related Recipes

Golden yam with fish sauce

Golden yam with fish sauce

Kosai da kunun gyada

Kosai da kunun gyada

Kunun tsamiya da kosai

Kunun tsamiya da kosai

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Home made lemon oil

Home made lemon oil

Zebra cake

Zebra cake

Fura

Fura

Gizzard sauce

Gizzard sauce