Exclusive coconut puff puff

Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba A Zuba Yis Suga Madara A Gauraya Sai A Zuba Condence Milk Sannan A Kwaba Da Ruwan Kwakwa Idan An Gama Sai A Aje A Waje Mai Dumi D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 22, 2026

Step:

  1. Zaa zuba fulawa a roba a zuba yis suga madara a gauraya sai a zuba condence milk sannan a kwaba da ruwan kwakwa idan an gama sai a aje a waje mai dumi dan ya tashi

  2. Idan ya tashi zaa buga shi sosai sai a zuba mai a kasco idan yayi zafi sai dinga diban kullin da hannu ana tsomawa cikin mai har a gama sannan a barshi ya soyu sai a kwashe


Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. Yeast
  3. Mai
  4. Ruwan kwakwa
  5. Madara ta gari 1tspn
  6. Suga
  7. Condence milk 1 spn

Related Recipes

Soyayyan miyan kifi

Soyayyan miyan kifi

Special kunun alkama

Special kunun alkama

Orange juice

Orange juice

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie

Akara

Akara

Dublan

Dublan

Soya milk

Soya milk

Doughnuts

Doughnuts