Soyayyar taliya

Source : Da Farko Zaki Soya Kayan Miyan Ki Su Suyu Sosai Saiki Sa Kayan Kanshi Da Dandano Gishiri Miyar Ki Ta Soyu Sosai Da Albasa Sai Ki Sa Ruwa Kadan Ko Ruman ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 20, 2025

Step:

  1. Da farko zaki soya kayan miyan ki Su suyu sosai saiki sa kayan.kanshi da dandano gishiri miyar ki ta soyu sosai da Albasa sai ki sa ruwa kadan ko Ruman nama yadan dahu sai kisa taliya kiyi ta juyawa kina soyawa har sai komai ya hade jikin shi shkn ace lfy


Ingredients

  1. taliya dafaffa
  2. Kayan miya
  3. Albasa
  4. Dandano
  5. Mai
  6. Gishiri
  7. Kayan kanshi

Related Recipes

Dafaffan agada

Dafaffan agada

Milk candy

Milk candy

Orange juice

Orange juice

Kusan semovita

Kusan semovita

Moi moin semovita

Moi moin semovita

Healthy Baked Crackers

Healthy Baked Crackers

Pasta me daddawa

Pasta me daddawa

Gurasa

Gurasa