Kwai me gardi

Source : Da Farko Zaki Wanke Karas Peas Masara Albasa Da Tattasai Sannan Ki Yannankasu Kananamai Kadan A Kasco Kisoya Karas Albasa Tattasai Peas Da Kifinki Sai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 4, 2026

Step:

  1. Da farko zaki wanke karas,peas,masara,albasa da tattasai sannan ki yannankasu kanana

    Kwai me gardimatakin girki1 hoto
  2. Mai kadan a kasco kisoya karas,albasa,tattasai,peas da kifinki

    Kwai me gardimatakin girki2 hoto Kwai me gardimatakin girki2 hoto Kwai me gardimatakin girki2 hoto
  3. Sai ki fasa kwan ki ki raba kwaiduwan da farin kisa mixer kiyi mixing din farin har Sai yayi kunfa sosai yayi fari zakiga har kyalli yake

    Kwai me gardimatakin girki3 hoto Kwai me gardimatakin girki3 hoto Kwai me gardimatakin girki3 hoto
  4. Ki kada kwaiduwan Sai kisa mai kadan a kasco kisa kwaiduwan Sai ki dauko kayan karas dinki dakika soya kisa akai Sai ki dauko farin kwan kisa a sama kamar haka Sai ki rufe shi na minti 2 ya dahu

    Kwai me gardimatakin girki4 hoto Kwai me gardimatakin girki4 hoto Kwai me gardimatakin girki4 hoto
  5. Sai ki sauke ki rabashi 2 ki hade Su waje daya kamar haka. Shkinan kingama Sai ce

    Kwai me gardimatakin girki5 hoto Kwai me gardimatakin girki5 hoto Kwai me gardimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 4 kwai
  2. 2 Karas
  3. Chokali 1 na masara
  4. Peas cokali 1
  5. 1 Tattasai
  6. 1 Albasa
  7. Rabin kifi
  8. Gishiri kadan
  9. Mai

Related Recipes

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies

Cake

Cake

Omelette Egg Roll

Omelette Egg Roll

Egg Roll

Egg Roll

Spicy chicken

Spicy chicken

Steam moi moi

Steam moi moi

Chinchin

Chinchin

Gasashshen alale

Gasashshen alale