Dambun nama

Source : Zaki Samu Nama Soyayye Kuma Tsoka Zallah Saiki Daka Ya Daku Saiki Kwasheki Zuba Mai A Pan Ki Dora Kan Wuta Amma Wutar Kadan Saiki Kisa Naman Saiki Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 16, 2026

Step:

  1. Zaki samu nama soyayye kuma tsoka zallah saiki daka ya daku, saiki kwashe

  2. Ki zuba mai a pan ki dora kan wuta, amma wutar kadan, saiki kisa naman,

  3. Saiki sa jajjagaggen tarugu da albasa, kisa maggi ki rika juyawa na tsawon minti 5-7 saiki sauke..

  4. NOTE::::

    BA'A BARINSHI YAFI KWANA 1

    Taku har kullum........

    Umman amir and minaal


Ingredients

  1. Nama soyayye
  2. Jajjagaggen tarugu da albasa
  3. Mai chokali 2
  4. 1 Maggi

Related Recipes

Fruit salad

Fruit salad

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti

Nadadden biredi mai nama

Nadadden biredi mai nama

Fried titos fish

Fried titos fish

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Danwake

Danwake