Macaroni and beans and dried fish

Source : Zaki Soya Jajjagen Ki Da Dried Fish Sai Kisa Ruwa Kisa Maggi Da Curry Da Salt Sai Ki Rufeidan Ya Tafasa Sai Kisa Macaroni Da Wake Da Albasa Sai Ki Ki Ru...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 15, 2026

Step:

  1. Zaki soya jajjagen ki da dried fish sai kisa ruwa kisa maggi da curry da salt sai ki rufe

  2. Idan ya tafasa sai kisa macaroni da wake da albasa sai ki ki rufe ki bar shi ya nuna ya tsotse


Ingredients

  1. Dried fish
  2. Boiling beans
  3. Macaroni
  4. Jajjagen attarugu da tattasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Salt

Related Recipes

Tindeapple gaurdwith paneer stuffing

Tindeapple gaurdwith paneer stuffing

Aslam butter chicken

Aslam butter chicken

Xmas Fruit Cake

Xmas Fruit Cake

Pan Fried Fish

Pan Fried Fish

Daal pakoda

Daal pakoda

Veggie Pizza  mycookbook

Veggie Pizza mycookbook

Kesariya sooji halwa

Kesariya sooji halwa

Aflatoon

Aflatoon