Ewedu soup (Ayayo)

Source : Zaki Gyara Ayayon Ki Sai Kisa A Blender Kisa Kanwa Kadan Ki Blending Zaki Ga Yayi Laushi Da Yaukizaki Ki Daka Daddawa Da Crayfish Kisa A Pot Kisa Ruwa K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 13, 2026

Step:

  1. Zaki gyara ayayon ki sai kisa a blender kisa kanwa kadan ki blending zaki ga yayi laushi da yauki

  2. Zaki ki daka daddawa da crayfish kisa a pot kisa ruwa kadan da maggi ki barshi ya nuna dadawa Sai kisa ayayon aciki dadawa Sai juya kisa salt ki bari ya dahu

  3. Idan zaki sha miyar Sai kisa stew a ciki


Ingredients

  1. Ayayo
  2. Daddawa
  3. Maggi
  4. Crayfish
  5. Salt

Related Recipes

Chicken Biryani from Manishas Kitchen

Chicken Biryani from Manishas Kitchen

Egg stew and ugu

Egg stew and ugu

Boiling yam with fish sauce

Boiling yam with fish sauce

Fish Biryani

Fish Biryani

Wainar flour

Wainar flour

Moong dal chila potali

Moong dal chila potali

Red Coloured Leafy vegetables

Red Coloured Leafy vegetables

Rotisserie Pork Sirloin Roast

Rotisserie Pork Sirloin Roast