Source : Za A Samu Kwano A Zuba Flour Maggi Gishiri Jajjagen Tattasai Da Albasa Sai A Zuba Ruwa A Kwaba Shi Yayi Ruwa Ruwa Ba Da Kauri Sosai Basai A Samu Fryi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : March 18, 2026
Step:
Za'a samu kwano a zuba flour, maggi, gishiri, jajjagen tattasai da albasa sai a zuba ruwa a kwaba shi yayi ruwa ruwa ba da kauri sosai ba
Sai a samu frying pan a dan saka manja kadan sai a soya shi kamar kwai shikenan, za'a ci da yaji