Source : Zaki Soya Kayan Miyan Ki Kisa Gishiri Tyme Daddawa And Ajino Kisa Ruwa Ki Sa Shinkafarki Bayan Ruwan Ki Ya Tafasa Ki Rufe Shi Ki Rage Wuta Sannan Kina...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : September 9, 2026
Step:
Zaki soya Kayan miyan ki kisa gishiri tyme daddawa and ajino
Kisa ruwa ki sa shinkafarki bayan ruwan ki ya tafasa
Ki rufe shi ki rage wuta,sannan kinayi kina motsawa har sai shinkadar ki ta dahu ruwan faten shima yayi kauri zaki iyaci da kakide da yaji