Awara me yaji

Source : Da Farko Zaki Suya Awara Ya Suyu Sosai Dai Ki Kwashe Kisa Mai Kadan Akasko Saiki Ki Soya Kayan Miya Kisa Dandano Kayan Kanshe Sai Ya Soyu Sosai Sai Kisa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 26, 2026

Step:

  1. Da farko zaki suya awara ya suyu sosai dai ki kwashe kisa mai kadan akasko saiki ki soya Kayan miya kisa dandano Kayan kanshe Sai ya soyu sosai Sai kisa awara aciki kiyi ta motsa wa harsai komai yashiga shiga cikin awarar shin saiki sa kabeje


Ingredients

  1. Awara Danya
  2. marka dabdon tattasai da albasa
  3. Dandano
  4. Kayan kanshi
  5. Kabeji
  6. Mai

Related Recipes

Awara sauce

Awara sauce

Noodles and omelette 2

Noodles and omelette 2

Wainar dankali

Wainar dankali

Egg pudding

Egg pudding

Burger

Burger

Kallaba

Kallaba

Mongo juice

Mongo juice

Farfisun Kayan ciki

Farfisun Kayan ciki