Source : A Saka Kuli Kuli A Turmi A Dakashi Asaka Attaruhu Da Albasa Da Sinadarin Dandano Akae Akara Dakawaa Saka Man Gyada Kadan A Kasko A Zuba Kuli Kulin Akae ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : September 9, 2026
Step:
A saka kuli kuli a turmi a dakashi asaka attaruhu da albasa da sinadarin dandano akae akara dakawa
A saka man gyada kadan a kasko a zuba kuli kulin akae a rage wuta ayita juyawa tsahon minti uku sai a sauke