Dan-tamatsitsi

Source : Ga Kayayyakin Da Ake Bukata Nana Dora Tukunya Akan Wutasannan A Zuba Sukari A Cikisannan A Kawo Ruwa A Zuba Akaisai A Barshi Wuta Kadan Kadan Yayi Ta Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 5, 2026

Step:

  1. Ga kayayyakin da ake bukata nan

    Dan-tamatsitsimatakin girki1 hoto
  2. A dora tukunya akan wuta

    Dan-tamatsitsimatakin girki2 hoto
  3. Sannan a zuba sukari a ciki

    Dan-tamatsitsimatakin girki3 hoto
  4. Sannan a kawo ruwa a zuba akai

    Dan-tamatsitsimatakin girki4 hoto
  5. Sai a barshi wuta kadan kadan yayi ta dahuwa har ya fara danko

    Dan-tamatsitsimatakin girki5 hoto
  6. Sanna a kawo ruwan lemon tsami a zuba akai a juya za aga dankon ya karu

    Dan-tamatsitsimatakin girki6 hoto
  7. Sannan a zuba fukebo a juya ya hade guri daya sai a kashe

    Dan-tamatsitsimatakin girki7 hoto
  8. Daga nan sai a raba gida 3

    Dan-tamatsitsimatakin girki8 hoto
  9. A zuba duk kalar da ake so. Nayi amfani da pink Kore da kuma shanshanbale.

    Dan-tamatsitsimatakin girki9 hoto
  10. Sai a jujjuya su hade guri daya

    Dan-tamatsitsimatakin girki10 hoto
  11. Anayi ana Sauri sai a yayyanka Leda a du ga zuba hadin ana kullewa

    Dan-tamatsitsimatakin girki11 hoto
  12. Idan ya sha iska kafin a gama sai a zuba ruwa a tukunya a dora abin a ciki zai narke sai a karasa kullawa.

    Dan-tamatsitsimatakin girki12 hoto
  13. Sannan a yayyanka bakin ledar don ya zama gwanin shaawa.

    Dan-tamatsitsimatakin girki13 hoto
  14. Alawar tanada dadi musamman wannan da na sa nata flavor next level kenan.

    Dan-tamatsitsimatakin girki14 hoto

Ingredients

  1. 1 Sukari Kofi
  2. Ruwa Rabin Kofi
  3. Lemon tsami karami rabi
  4. Kala wacce akeso
  5. flavor na gari Dan kadan
  6. Farar leda

Related Recipes

Tart din dambun nama

Tart din dambun nama

DIY sauce

DIY sauce

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Almond sauce

Almond sauce

Spiced Crackers

Spiced Crackers

Kwalama bread me hadi

Kwalama bread me hadi

Fried meat pie

Fried meat pie

Nannadadden doughnut

Nannadadden doughnut