Lemon karas

Source : Zaa Kankare Karas Da Danyar Citta Din A Yanka Karana Sai A Hada A Wanke A Zuba Cikin Blender Tare Da Ruwan Lemon Tsami Sai A Markada Ayi Amfani Da Rariy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 3, 2026

Step:

  1. Zaa kankare karas da danyar citta din a yanka karana sai a hada a wanke a zuba cikin blender tare da ruwan lemon tsami sai a markada.

  2. Ayi amfani da rariya mai tsafa a tace markadan sai a zuba suga yadda akeso a gauraya sannan a barshi yayi sanyi a fridge sai a sha


Ingredients

  1. 4 Karas guda
  2. Ruwan lemon tsami rabin cofi
  3. 1 Danyar citta
  4. Suga

Related Recipes

Soya milk

Soya milk

Soyayyan kifi mai fulawa

Soyayyan kifi mai fulawa

Moi moi

Moi moi

Tamarine juice

Tamarine juice

Chocolate cookies

Chocolate cookies

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Gullisuwa

Gullisuwa

GarauGarau

GarauGarau