Source : Ki Yanka Kabeji Ki Kuma Goga Karas Ki Had A Mayonnaise Da Ketchup Kisa Maggi Saiki Juya Ki Shafa Hadin Mayonnaise Din A Bread Saiki Zuba Kabeji Nama ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : September 23, 2026
Step:
Ki yanka kabeji ki kuma goga karas.
Ki had a mayonnaise da ketchup kisa maggi saiki juya. Ki shafa hadin mayonnaise din a bread saiki zuba kabeji, nama, Kara's da da cream salad saiki zuba black pepper kadan akai ki rufeshi kisa gasashi gaba da baya.