Shinkafa da wake mai miya da salak

Source : Ki Gyara Ki Wanke Saiki Daura A Wuta Da Ruwa Da Gishiri Ki Barshi Yay Laushi Saiki Taceki Zuba Ruwa A Tukunya Ya Tafasa Saiki Wanke Shinkafa Ki Zuba Ida...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 3, 2026

Step:

  1. Ki gyara ki wanke saiki daura a wuta da ruwa da gishiri ki barshi yay laushi saiki tace

  2. Ki zuba ruwa a tukunya ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan tayi rabin dahuwa saiki wanke da ruwan sanyi ki maidata wuta kisa gishiri da ruwa saiki barta ta turara.

  3. Ki jajjaga Mayan miyanki da albasa.

    Shinkafa da wake mai miya da salakmatakin girki3 hoto Shinkafa da wake mai miya da salakmatakin girki3 hoto
  4. Ki tafasa namanki da kayan kamshi saiki soya da mai

  5. Ki daura kayan miyanki ya dahu har ruwan ya shanye saiki zuba ruwan silale, maggi, gishiri da mai. Ki juya ki barsu su dahu saiki zuba soyayyan nama tayim. Mintuna kadan ki sauke.

    Shinkafa da wake mai miya da salakmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi daya da Rabi
  2. Wake kusan Kofi daya
  3. Tumatir guda hudu
  4. Albasa Babba daya
  5. Tattasai guda uku
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Mayan kamshi
  9. Nama
  10. Mai

Related Recipes

Beef Barley Soup -- Lammas Aug 1

Beef Barley Soup -- Lammas Aug 1

Cherry cheesecake cobbler

Cherry cheesecake cobbler

Creamy coleslaw

Creamy coleslaw

Spinach soup

Spinach soup

Chips with fried egg

Chips with fried egg

Usali salad

Usali salad

Crispy Chicken Skin

Crispy Chicken Skin

Rice and beans with salad

Rice and beans with salad