Pancake

Source : Zaki Hada Butter Sugar Kwai Madara Saikiyi Mixing Dinsu Sosai Sosai Saiki Sa Fulawa Da Baking Powder Kina Mixing Har Zu Zama Batter Saiki Rika Soyaw...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 20, 2026

Step:

  1. Zaki hada butter, sugar, kwai, madara saikiyi mixing dinsu sosai sosai, saiki sa fulawa da baking powder kina mixing har zu zama batter,

  2. Saiki rika soyawa a nonstick pan, in dayan gefe yayi ki juya dayan............

  3. NOTE: Baa zuba mishi mai, saidai ki sami tissue ki shafa mata mai saiki goge pan dinki.....


Ingredients

  1. 2 fulawa kofi
  2. suga rabin kofi
  3. 2 kwai
  4. baking powder kadan
  5. 1 madara kofi
  6. butter chokali 3

Related Recipes

Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs

Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs

Dambun nama

Dambun nama

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Donut

Donut

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Faten waina

Faten waina

White rice yam and cabbage with cucumber

White rice yam and cabbage with cucumber

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas