A zuba dafaffan doya cikin roba a marmasa ta sai a jajjaga attaruhu albasa a juyesu a kai a zuba maggi curry salt garlic powder a cakuda sosai sai komai ya hadu da a juye hadin cikin leda a rufe a asami rolling pin a murza har sai yayi fadi sai a fitar da shape da cup sannan a soya a mai