Source : A Sami Gurji Tumatur Da Albasa A Wanke Su Tas Da Ruwa Sai A Ayanka Yadda Ake So Sai A Barbada Kulikuli Maggi Dakakken Yaji A Cakuda Sannan A Barbada Sug...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : November 12, 2025
Step:
A sami gurji tumatur da albasa a wanke su tas da ruwa sai a ayanka yadda ake so sai a barbada kulikuli maggi dakakken yaji a cakuda sannan a barbada suga kadan a kara gaurayawa a ci