Alewar tsamiya

Source : Zaki Daura Sikari Dinki A Kan Wuta Amma Wutar Can Kasakina Juyawa Har Sai Ya Narke Sai Kisa Tsamiya Dinki Guda Gudan Shi Aciki Kiyi Ta Motsawa Zakiga Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 31, 2026

Step:

  1. Zaki daura sikari dinki a kan wuta amma wutar can kasa

  2. Kina juyawa har sai ya narke sai kisa tsamiya dinki guda gudan shi aciki kiyi ta motsawa zakiga kamr ya tsinka sikari din

  3. Sai kisa vanilla dinki sa girfa da duk wani dandanon da kike so

    Ki ta juyashi har sai kinji kanshin yana fita sannan zaki iya dandanawa but kiyi ahankali sbd kunewa inkinji dabdanon tsamiyar ya miki shiken

  4. Nayi amfani da cups Wanda akeyin cup cake na ruba amma, sai na sa aciki bayayin mintina 5 zai huce yayi karfi.......again dadi lfy

    Alewar tsamiyamatakin girki4 hoto Alewar tsamiyamatakin girki4 hoto Alewar tsamiyamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. tsamiya
  2. Sugari

Related Recipes

Bow tie dublan

Bow tie dublan

Cake me cacoleti

Cake me cacoleti

Taliyar yara mai agada

Taliyar yara mai agada

Sardines n veggies sandwich

Sardines n veggies sandwich

Milky puf puf

Milky puf puf

Birodi mai kayan dadi aciki

Birodi mai kayan dadi aciki

Lemon lemon zaki

Lemon lemon zaki

Pancakes

Pancakes