Cake me cacoleti

Source : Zaki Hada Butar Da Sugari Ki Motsa Shi Sosai Sai Yayi Fari Sukari Ya Narke Saiki Sa Kwai Daya Bayan Dayasaiki Sa Filawa Da Bakar Foda Da Vanillan Da Gar...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki hada butar da sugari ki motsa shi sosai sai yayi fari sukari ya narke saiki sa kwai daya bayan daya

  2. Saiki sa filawa da bakar foda da vanillan da garin cakoleti saiki motsashi sosai sai ki gasa


Ingredients

  1. 2 cupi filawa
  2. 1 cupi sukari
  3. 6 kwai
  4. 1 buta
  5. 3 garin cacoleti
  6. 1 ckl vanilla
  7. 1 ckl bakar pawder

Related Recipes

Miyan allayyahu

Miyan allayyahu

Spicy crackers

Spicy crackers

Crepe Egg Roll

Crepe Egg Roll

Milky puf puf

Milky puf puf

Shawarma bread

Shawarma bread

Plantain frittata

Plantain frittata

Pasta Salad

Pasta Salad

Tuwun simo

Tuwun simo