Source : Zaki Gurza Kwakwanki Saiki Daura Sukari Akan Wuta Idan Ya Narke Saiki Sa Vanilla Da Girfa Sai Kisa Kwakwan Ki Ta Motsawa Sai Kwakwan Ta Hade Da Sukari S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Zaki gurza kwakwanki saiki daura sukari akan wuta idan ya narke saiki sa vanilla da girfa sai kisa kwakwan ki ta motsawa sai kwakwan ta hade da sukari saiki sauke ki june shi a faranti idan ya huce saiki mulmula