Farfeson kifi

Source : Ki Yanka Kifi Ki Wanke Sannan Ki Soya Ki Jajjaga Albasa Tattasai Ataruhu Da Tafarnuwa Saiki Soyasu Sama Sama Kisa Kayan Kamshi Da Kayan Dandano San...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. Ki yanka kifi, ki wanke sannan ki soya.

  2. Ki jajjaga albasa, tattasai, ataruhu da tafarnuwa. Saiki soyasu sama sama, kisa kayan kamshi da kayan dandano sannan kisa ruwa kadan idan ya tafaso saiki zuba kifi ki barshi ya rurara zuwa wani lokaci


Ingredients

  1. Kifi
  2. Tattasi
  3. Ataruhu
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Curry powder
  8. Tafarnuwa

Related Recipes

Vegan General Tsos Tofu

Vegan General Tsos Tofu

Southern crawfish

Southern crawfish

Tutong

Tutong

German chocolate cake

German chocolate cake

Salad 5

Salad 5

Awara

Awara

Sausage stick 2

Sausage stick 2

Shortbread cookies

Shortbread cookies