Source : Zaki Jika Waken Suya Ki Kai Markade Idan Ankawo Ki Tsace Sai Ki Daura A Wuta Idan Yafara Tausa Sai Kisa Jajjagen Attarugu Da Albasa Da Ajino Da Gishiri ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 12, 2025
Step:
Zaki jika waken suya ki kai markade idan ankawo ki tsace sai ki daura a wuta idan yafara tausa sai kisa jajjagen attarugu da albasa da ajino da gishiri da ruwan tsami zaki ga yana hadewa idan ya hade sai ki zuba abun tata ko buhu ki daura mishi Abu mai nauyi zaki ga ruwan na matswa idan ya matse sai ki yanka shi yanda kike so sai ki soya