Source : Zaki Surfa Wake Ki Wanke Shi Ki Zuba Tattasai Attarugu Albasa Sai Ki Kai Markade Idan An Kawo Ki Buga Shi Sosai Sai Kisa Ajino Da Egg Da Dan Gishiri Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 11, 2026
Step:
Zaki surfa wake ki wanke shi ki zuba tattasai,attarugu,albasa sai ki kai markade idan an kawo ki buga shi sosai sai kisa Ajino da egg da dan gishiri ki ta bugawa sai ki fara suya zaki ga kosai ki yayi kyau sosai ga dadi
Ingredients
Wake
Attarugu
Tattasai
Albasa
Oil
Ajino
Egg
Salt
Related Recipes
Spinach Feta and Pesto Crumble Muffins
Chana chaat masala
Bagel Egg Boat with Candied Bacon
Filipino Food Series Lola Sayongs Suman w/ Coconut Jam Traditional Glutinous Rice Cake