Source : Ki Hada Siga Da Yis Saiki Dama Da Ruwan Dumi Ki Barshi Ya Tashi Ki Zuba Kwai Da Narkakken Bota Aciki Ki Juya Ki Zuba Flour Da Gishiri Saiki Juya Ki Zub...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 22, 2026
Step:
Ki hada siga da yis saiki dama da ruwan dumi ki barshi ya tashi. Ki zuba kwai da narkakken bota aciki ki juya.
Ki zuba flour da gishiri saiki juya ki zuba ruwan da kika hada da yis ki kwaba sannan kiyi ta murzawa. Idan yayi saiki murza ki cire shape. A soya a cikin mai mai zafi.