Alala

Source : Zaki Fara Wanke Waken Ki Ki Jikashi Sannan A Surfasai Ki Wanke Ki Cire Hancin Akai Miki Markade Da Su Albasa Tattasai Damn Tafarnuwabayan Ankawo Miki Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 15, 2026

Step:

  1. Zaki fara wanke waken ki ki jikashi sannan a surfa

  2. Sai ki wanke ki cire hancin akai miki markade da Su albasa,tattasai damn tafarnuwa

  3. Bayan ankawo miki Sai kisa farin maggi, gishiri manja sai ki bugashi na Dan mintuna

  4. Zaki shafa ma ledar ki manja saiki kukkulla aciki kisa a ruwanki dayayi safe akan wuta har sai kinji yayi karfi shknn

    Alalamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Wake
  2. manja
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Farin maggi

Related Recipes

Multi color cake

Multi color cake

Home made bread

Home made bread

Ripe Plantain Chips updated

Ripe Plantain Chips updated

Puff Puff

Puff Puff

Dafa duka

Dafa duka

Yam and Unripe Plantain Pottage

Yam and Unripe Plantain Pottage

Dambu

Dambu

Soyayyar taliya

Soyayyar taliya