Wainar fulawa

Source : A Tankade Fulawa A Abu Me Tsafta Sai A Kawo Jajjagen Attaruhu Da Albasa A Zuba Akai Sannan A Daka Tafarnuwa A Zuba Sai A Saka Magie A Zuba Ruwa A Kwaba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 4, 2026

Step:

  1. A tankade fulawa a Abu me tsafta sai a kawo jajjagen attaruhu da albasa a zuba akai sannan a daka tafarnuwa a zuba, sai a saka magie a zuba ruwa a kwaba Kar yayi gudaje.

    Wainar fulawamatakin girki1 hoto
  2. Sannan a yayyanka albasa yankan kanana a zuba akai, a juya Idan kulkin yayi daidai shikenan Idan beyi ba sai a kara ruwa a dandana aji magi Idan ya ji shikenan.

    Wainar fulawamatakin girki2 hoto
  3. A Dora kaskon suya a zuba mai Idan yayi zafi sai a zuba kullin. Kar a cika wuta Idan gefe yayi sai a juya a kwashe. A ci da yaji me dadi.

    Wainar fulawamatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 1 Fulawa Kofi
  2. Jajjajgen Attaruhu da albasa cokali 2
  3. 1 Tafarnuwa karama
  4. Magie don dandano
  5. Albasa
  6. Man suya

Related Recipes

Mango soup

Mango soup

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

DIY Condensed milk

DIY Condensed milk

Cabbage and onion noodles

Cabbage and onion noodles

Cup cake

Cup cake

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Kayan lambu

Kayan lambu