Tsiren naman karamar dabba

Source : A Sami Nama Me Kyau Gurin Tsoka Inda Babu Jijiya Sai A Yayyanka Shi Madaidaita A Wanke Shi Tass A Caccaka Masa Wuka Sbd Idan Anyi Hadi Ya Rasa Cikin ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 2, 2026

Step:

  1. A sami nama me kyau gurin tsoka inda babu jijiya, sai a yayyanka shi madaidaita, a wanke shi tass a caccaka masa wuka sbd Idan anyi hadi ya rasa cikin, a tsane ruwan

  2. Sannan a saka fennenl seed, a jajjaga tafarnuwa Idan ana bukata, curry, spices, garin citta, Maggie, bama, jajjagen tarugu da albasa kadan, da garin yaji shima kadan. Sai a jujjuya sosai har koina yaji sai a saka a fridge na tswwon awa 1 da rabi.

  3. Sai a jika thinken yin tsire a ruwa na mintuna 30 sannan a cire. A yayyanka albasa yankan manya, tattasai ma haka, tumatir da Koren tattasai duk ayi musu yankan manya

  4. Sai a dauko tsinken a soka albasa, sannan nama, sannan Koren tattasai sannan nama sannan albasa sai tumatir, sai Jan tattasai haka za ayi tayi har a gama.

    Tsiren naman karamar dabbamatakin girki4 hoto Tsiren naman karamar dabbamatakin girki4 hoto
  5. Sai a kunna abin gashi Idan ya yi zafi sai a dauko tsiran a jera sannan a yaryada mai akai sai a barshi ya gasu, a dunga juyawa akai akai sbd Kar ya kone. Anayi ana yaryada mai har a gama. Za aji yana kamshi.

    Tsiren naman karamar dabbamatakin girki5 hoto Tsiren naman karamar dabbamatakin girki5 hoto Tsiren naman karamar dabbamatakin girki5 hoto
  6. Idan aka tabbatar ya gasu sai a cire a saka a kwano ko faranti.

    Tsiren naman karamar dabbamatakin girki6 hoto
  7. A ci da duminsa yafi dadi. Za a iya saka Wa a tsakiyar bread a ci. Shima akwai dadi.

    Tsiren naman karamar dabbamatakin girki7 hoto Tsiren naman karamar dabbamatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. Naman karamar dabba daidai misali
  2. Magie domin dandano
  3. Curry
  4. Spices
  5. Mai
  6. Tafarnuwa domin bukata
  7. Fennel seed
  8. Jajjagen Tarugu da albasa
  9. Albasa
  10. Tumatir
  11. Tattasai
  12. Koren tattasai
  13. Bama (mayonnaise)
  14. Dakakkiyar citta
  15. Tsinken yin tsire
  16. Garin yaji

Related Recipes

Simple veggies egg sauce

Simple veggies egg sauce

Spice Paratha

Spice Paratha

Noodles

Noodles

Balangun zamani me juicyromo romo

Balangun zamani me juicyromo romo

Tsiren zamani

Tsiren zamani

No oven cake

No oven cake

Butter cookies

Butter cookies

Tsiren naman karamar dabba

Tsiren naman karamar dabba