Source : Ki Samu Bowl Me Dan Zurfi Saiki Zuba Flour Dinki Ki Zuba Duka Sauran Ingredients Dinki Ki Juya Sosai Ki Dinga Zuba Warm Water Dinki Kina Kwabawa Kina Bu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : June 12, 2026
Step:
Ki samu bowl me dan zurfi saiki zuba flour dinki ki zuba duka sauran ingredients dinki ki juya sosai ki dinga zuba warm water dinki kina kwabawa kina bugawa sosai Amma baa cika ruwa sosai saiki saka a rana ko warm place ya tashi sosai kmr 1hour saiki dora mai a pan ki soya har yayi brown saiki tsane zaki iya ci ahaka ko kici da condense milk hmmm