Source : Ki Zuba Ruwan Tafashan A Tukunya Kisa Manja Jajjagen Ataruhu Maggi Ki Kara Ruwa Da Daddawa Idan Ya Tafasa Sosai Saiki Kada Kuka
Sent by Zeesag Kitchen
Ki zuba ruwan tafashan a tukunya kisa manja, jajjagen ataruhu, maggi ki kara ruwa da daddawa.
Idan ya tafasa sosai saiki kada kuka.