Cake

Source : Zaki Kwaba Sikarin Ki Da Simas Sosai Hard Sai Sikarin Ki Ya Barked Sosai Kuma Zakiga Yayi Fari Yadan Kara Auki Sai Kisa Kwai Din Ki Da Daya Da Daya Kin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 7, 2026

Step:

  1. Zaki kwaba sikarin ki da simas sosai hard Sai sikarin ki ya barked sosai kuma zakiga yayi fari yadan kara auki

    Cakematakin girki1 hoto Cakematakin girki1 hoto Cakematakin girki1 hoto
  2. Sai kisa kwai din ki da daya da daya kina motsawa sosai

    Cakematakin girki2 hoto Cakematakin girki2 hoto Cakematakin girki2 hoto
  3. Saiki hada filawar ki da bakar foda ki motsa so tare Sai kizo ki sa shi a kwabinki shima kinasa kadan kina motsawa har sai filawan yakare

    Cakematakin girki3 hoto Cakematakin girki3 hoto Cakematakin girki3 hoto
  4. Baya kingama motsawa sai ki shafa mai a inda zaki gasa sai ki kunna oven dinki yayi zafi sannan ki gasa

    Cakematakin girki4 hoto Cakematakin girki4 hoto Cakematakin girki4 hoto
  5. Cakematakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 2 Filawa cupi
  2. 6 Kwai
  3. Bakar foda cokali 1
  4. 1 Siga cupi
  5. 1 Mai na leda(simas)
  6. Filebo na (vanilla)

Related Recipes

Rice and Beans with Chicken Stew

Rice and Beans with Chicken Stew

Mongo juice

Mongo juice

Kosai acikin buredi

Kosai acikin buredi

Taliya mai kayan lambo

Taliya mai kayan lambo

How to make a purse cake shape

How to make a purse cake shape

Kunun shinkafa

Kunun shinkafa

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies

Clear chicken soup

Clear chicken soup