Source : Zaki Zuba Mai Kadan A Karamin Pot Saiki Zuba Albasa Kita Juyawa Kisa Ginger Garlic Paste Dama Kin Yanka Namanki Into Cubes Saiki Zuba Kita Juyawa Har Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : June 1, 2026
Step:
Zaki zuba mai kadan a karamin pot saiki zuba albasa kita juyawa kisa ginger garlic paste,dama kin yanka namanki into cubes saiki zuba kita juyawa har yayi
Kisa curry,thyme,gishiri ki juya sosai Kisa scotch bonnets kadan saiki juya ki dakko carrot dinki da peas ki zuba ki juya
Saiki zuba sweat corn ki juya shima saiki zuba ruwa dai dai yacca kikeson yawan miyarki ki rufe ki barshi ya tafasa kmr 10minute sbd naman yakara laushi saiki zuba maggi ki dama corn flour a karamin bowl ki zuba zakiga yayi kauri kamar 5minute saiki sauke
Enjoy with white rice
Ingredients
Beef
Sweat corn
Carrot,peas
Garlic ginger paste
Seasoning
Onion,scotch bonnets
Oil
Related Recipes
Water melon bowl
Fries
Cantonese Noodles with Chicken Prawns and Vegetables