Source : A Yanka Alayyahu Sai A Wanke Daruwa Da Gishiria Saka Tukunya A Wuta Sai A Zuba Man Ja Idan Yayi Zafi A Soya Jajjagen Tarugu Da Tattasai A Saka Gishi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by _aisuph
at : May 30, 2026
Step:
A yanka alayyahu, sai a wanke daruwa da gishiri
A saka tukunya a wuta, sai a zuba man ja, idan yayi zafi a soya jajjagen tarugu da tattasai, a saka gishiri da kayan dandano, sai a saka ruwa kadan
Idan ya tafasa a zuba alayyahu, bayan nan a saka soyayyen kifi.