Dan sululu

Source : A Hada Garin Flour Dana Rogo Sai A Saka Ruwa A Kwaba Kwabin Zai Dan Fi Na Danwake Karfi Kadan A Saka Ruwa A Tukunya A Dora A Wuta Lokacin Da Kina Jir...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. A hada Garin flour Dana rogo, sai a saka ruwa a kwaba, kwabin zai dan fi na danwake karfi kadan.

  2. A saka ruwa a tukunya a Dora a wuta, lokacin da kina jira ya tafasa sai kina mulmula kwabin Garin kanana

  3. Idan ruwan ya tafasa sai a saka mulmalan Dan sululun a dafa har sai ya dafu

  4. Bayan ya dahu zaa tsane ruwan sai a soya manja, a yanka albasa a ci da yaji.


Ingredients

  1. Garin rogo
  2. Flour
  3. Manja
  4. Albasa
  5. Yaji

Related Recipes

Taliya mai romo

Taliya mai romo

Noodle

Noodle

Jellof rice

Jellof rice

Cocumber and watermelon smoothie

Cocumber and watermelon smoothie

Scrambled egg

Scrambled egg

Fried  Rice

Fried Rice

Pepper soup

Pepper soup

Indomie with sardine

Indomie with sardine