Dambu

Source : A Wanken Tsakin Masara Da Ruwa Har Ya Fita Sai A Tsane A Gwagwaa Zuba Ruwa A Kasan Steaming Pot Sai A Zuba Tsakin Cikin Tukunyar Saman Ya Kasance Ruwan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 10, 2026

Step:

  1. A wanken tsakin masara da ruwa har ya fita sai a tsane a gwagwa

  2. A zuba ruwa a kasan steaming pot, sai a zuba tsakin cikin tukunyar Saman ya kasance ruwan na kasa sai a sa a wuta yayita yi na tsawon lokaci

  3. Bayan wani lokaci zaa duba, sai kiga yayi kumburi, lokacin zaa saka maggi, gishiri, tarugu da yankakken korem tattasai da albasa sai kuma dafaffen wake, a motse gaba daya sai saka mai iya yadda kke so. Bayan nan zaa yayyafa ruwa bada yawa ba sai a rufe da Leda kafin a sa marfin yadda daiyi taushi sosai


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Tarugu
  3. Koran tattasai
  4. Kayan dandano
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Dafaffen wake

Related Recipes

Garau Garau da miya

Garau Garau da miya

Pepper soup

Pepper soup

Spaghetti

Spaghetti

Fura

Fura

Fried rice

Fried rice

Bandashegurasa

Bandashegurasa

Dambu

Dambu

Responsible jollof rice

Responsible jollof rice