Plantain and egg fritatta

Source : A Bare Plantain Sai A Yanka A Soya A Mai Me Zafi A Aje Gefea Fere Da Dankali Sai A Dafa Bayan An Dafa A Yanka Kananaa Yanka Albasa Carrot Green Pepp...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. A bare plantain sai a yanka, a soya a mai me zafi a aje gefe

  2. A fere da dankali sai a dafa, bayan an dafa a yanka kanana

  3. A yanka albasa, carrot, green pepper da red pepper, sai a zuba mai kadan a pan a soya, a saka curry, thyme da sinadarin dandano sai gishiri kadan

  4. A fasa kwai cikin bowl, a saka maggi a ciki sai a kada.

  5. A samu nonstick frying pan a sa mai kadan a Dora akan wuta, idan yayi zafi a zuba Kwai, a zuba dafaffen dankali, carrot da su peas da aka soya, sai a jera soyayyen plantain din akai, a kuma zuba Kwai a rufe Saman dashi, sai a jira kasan ya soyu kafin a juya dayan gefen.

    Plantain and egg fritatta recipe step 5 photo

Ingredients

  1. Ripe plantain
  2. Onion, thinly sliced
  3. Red bell pepper
  4. Green bell pepper
  5. Curry powder
  6. Thyme
  7. Cube seasoning
  8. Egg
  9. to taste Salt
  10. Irish potato
  11. Peas
  12. Carrot

Related Recipes

Garau Garau da miya

Garau Garau da miya

Palm oil rice

Palm oil rice

Macaroni

Macaroni

Fried rice

Fried rice

Akara

Akara

Hush puppies

Hush puppies

Noodle

Noodle

Soborodo

Soborodo