Source : Zuba Ruwa A Tukunya A Dora Kan Wuta Idan Sun Kusa Tafasa Sai A Wanka Wake A Zuba A Rude Har Ya Dahu Idan Ya Dahu Zaa Wanke Shinkafar A Zuba Itama A Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by _aisuph
at : April 18, 2026
Step:
Zuba ruwa a tukunya a Dora kan wuta, idan sun kusa tafasa SAI a wanka wake a zuba a rude har ya dahu. Idan ya dahu zaa wanke shinkafar a zuba itama a Kara ruwa idan da buqata a sa gishiri har ya dahu.
A zuba mai a tukunya idan yayi zafi a zuba kayan miya a soya, SAI a saka kayan dandano da gishiri idan da buqata.