Parpesun naman akwiya

Source : Ki Wanke Namanki Kj Zuba Shi A Tukunya Ki Dora A Wuta Ki Yanka Albasa Ki Zuba Da Jajjagen Ki Da Citta Da Tafarnuwa Ki Zuba Ruwa Daidai Misali Sai Ki Sa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 28, 2026

Step:

  1. Ki wanke namanki kj zuba shi a tukunya ki dora a wuta.ki yanka albasa ki zuba da jajjagen ki da citta da tafarnuwa ki zuba ruwa daidai misali.

  2. Sai ki sa ganyen bay leaf,dandano da kayan kamshi,daddawa da onga stew.

  3. Idan ya kusa nuna sai ki yanka ganyen raihan dinki bayan kin wanke ki zuba a ciki ki barshi ya karasa. A ci lafiya.


Ingredients

  1. Naman akwiya
  2. Jajjagen tarugu da shambo
  3. Albasa
  4. Daddawa kadan
  5. Ganyen bay leaf
  6. Dandano
  7. Kayan kanshi
  8. Gishiri
  9. Onga stew
  10. Ganyen raihan (sent leaf)
  11. tafarnuwa Jajjagen citta da

Related Recipes

Cinnamon roll meh nutella

Cinnamon roll meh nutella

Kunun gyada meh cucumber

Kunun gyada meh cucumber

Buttermilk waffles

Buttermilk waffles

Dalgona coffee

Dalgona coffee

Fura

Fura

Indomie pizza

Indomie pizza

Miyar ganye vegetable soup

Miyar ganye vegetable soup

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Stir fried potatoes with veggies and gizzard